News3 years ago
Saraki ya taya Gwamnonin Zamfara, Bauchi, Plateau da Akwa Ibom murnar samun nasara a kotun ƙoli
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban majalisar dattawan Nigeria Dr. Abubakar Bukola Saraki ya taya gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom da Bala Muhammad...