News4 years ago
Ina iya zama shugaban majalisar dattawa, a cewar Bashir Machina wanda ke dambarwa da Ahmed Lawan
Daga Usman Abdullahi jibirin Ɗan takarar Sanata a Yobe ta Arewa karkashin jam’iyyar APC, Bashir Sheriff Machina, ya ce yana iza zama shugaban majalisar dattawa nan...