Wasu masoya biyu sun rasa rayukansu sakamakon shaƙar hayaƙin janareta a Ƙaramar Hukumar Kalaba ta Kudu, da ke Jihar Kuros Riba. Rahotanni sun nuna cewa mamatan,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An cafke wani matashi a daidai lokacin da yake kokarin sace janareta a wata kotu a yankin Karamar...