News4 years ago
Jiragen yaƙin Sojin Nijeriya sun hallaka Buba-Danfulani da sauran kwamandojin ISWAP a Tumbuns da Sambisa
Daga yasir sani abdullahi An kashe Amir Buba Danfulani da wasu fitattun kwamandojin ISWAP hudu a Tumbuns da gatari a yankin Sambisa da ke Arewa-maso-Gabas...