Wata maƙabarta mai tarihi a tsakiyar birnin Kano da ake kira Kuka Bulukiya, yanzu ta koma mafakar ’yan daba da masu aikata miyagun laifuka, lamarin da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an Bijilante sun kama wani mutum mai suna Bauhari da ake zargi da satar allunan Maƙabartar Unguwa Uku dake karamar Hukumar Tarauni...
DAGA ISAH MAGAJI RIJIYA BIYU Al’umma mazauna Unguwannin Dala sun koka kan yadda Hanyar shiga Maƙabartar Kuka bulukiyata lalace da kuma Ruftawar Kabarurruka a Maƙabartar. Jaridar...