News2 years ago
Shugabannin Ƙasashen Burkina Faso, Mali Da Nijar Na Taron Ƙungiyar A Karon Farko
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A karon farko, ƙasashen Nijar da Burkina Faso da Mali suna gudanar da taron ƙungiyar Sahel Alliance AES a Niamey babban birnin...