News3 months ago
Ba a nemi izinin majalisa ba kafin kai harin Amurka a Najeriya – Sanata Ningi
Sanata Abdul Ahmed Ningi, mai wakiltar Bauchi ta Tsakiya, ya bayyana damuwa kan yadda Amurka ta kai hare-haren sama kan wuraren ‘yan ta’adda a Jihar Sokoto...