News19 hours ago
YAU TAKE RANAR YAKI DA ZAZZABIN CIZON SAURO TA DUNIYA: Rashin Tsabtace Muhalli Ne Ke Ƙara Yawaitar Malaria A Kano
Babban Jami’in lafiya a matakin farko na Jihar Kano, Nasiru Abdulhamid, ya bayyana cewa rashin tsaftar muhalli na taka muhimmiyar rawa wajen ƙara yawaitar cutar zazzabin...