News4 years ago
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da wasu kudirori guda 8 da majalisar dokokin kasar ta amince da su kwanan nan.
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin majalisar wakilai, Nasir Baballe Ila ne ya bayyana hakan...