News4 years ago
TAKARAR SHUGABAN ƘASA 2023: Mutum biyar kaɗai ke da gaske a cikin APC, sauran ‘yan rakiyar amarya ne -Gwamna Fayemi
Daga Maryann Bashir Musa Gwamnan Jihar Ekiti kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin APC, ya ce a cikin ‘yan takara fiye da...