News2 hours ago
Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Ƙarin Kuɗin Jarabawar WAEC Da NECO
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin rajistar jarabawar kammala sakandare ta WAEC da NECO da aka shirya fara aiwatarwa daga shekarar 2027, domin...