News4 years ago
Buhari Ba Shi Da Tausayi, Ya Yi Murabus Kawai —Tsohon Hadimin Ganduje Salihu Tanko Yakasai
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon hadimin Gwamnan Jihar Kano, Salihu Tanko Yakasai, ya yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya sauka daga mulki....