Connect with us

News

Mace Mafi Kankanta A Duniya Da Ta Lashe Kundin Bajinta Na Guiness Na Mai Tallan Kaya Kawa

Published

on

IMG 20260519 023912 878

Mace mafi ƙanƙanta a duniya wacce ke yawo da taimakon keken guragu mai sarrafa kansa, Wildine Aumoithe, ta kafa tarihi wajen samar da damammaki a guraben da babu wanda ya taɓa samu.

A tsawonta na inci 2 ita ce mace mafi gajarta a fannin kwararriya mai tallan kayan ƙawa a duniya.

Advertisement

An samu mace-mace a zanga-zangar adawa da tsadar mai a Kenya

Sai dai waɗannan bajinta da ta lashe guda biyu na Guiness World Record suna ne da suka karaɗe kafafen watsa labarai. Ainihi labarin shi ne yadda take amfani da su.

Advertisement

An haife ta kuma ta girma a birnin Miami na Amurka ga iyayenta ‘yan asalin Haiti, Wildine tana da cutar SADDAN dysplasia, wani nau’in cutar gajarta wanda ya sa a mafi yawan lokuta take tafiya da taimakon keken guragu.

Bayan an haife ta a 2003, likitoci ba su yi zaton za ta iya rayuwa a bayan wannan daren ba.

Advertisement

 

TRT AFRIKA 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending