News5 years ago
Sojoji Sun Hallaka Kasurgumin Dan Bindigar Zamfara, Alhaji Auta Wani dan bindiga a Jihar Zamfara.
Sojojin Najeriya a ranar Asabar sun hallaka kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi yankin Birnin Magaji na Jihar Zamfara, Alhaji Auta. Kazalika, sojojin sun kuma...