News4 years ago
An lallashi Sergio Mattarella ya ƙara karɓar shugabancin Italiya zango na biyu duk da ba ya so
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar dokokin Italiya ta sake zaɓar shugaba Sergio Mattarella a zangon mulki na biyu. Sai da a ka kai gwauro,...