News3 years ago
GWAMNONIN JAHOHI :Ku Biya Bashin Albashin Da Ake Bin Ku Ko Kuma Murufe Makarantu, ASUP
Kungiyar Malaman Makarantun kwalejojin Fasaha ta Kasa (ASUP) ta gargadi gwamnatocin jihohin da ke barin malaman makarantu tsawon watanni da dama ba tare da albashi ba...