DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Bankin Duniya ya bayyana cewar hauhawar farashin kayayyaki ya sake jefa ‘yan Nijeriya miliyan 10 cikin kangin talauci. Leadership ta ruwaito cewa...
Daga kabiru basiru fulatan Najeriya ce ta daya a duniya cikin jerin kasashe mafi yawan yara marasa zuwa makarantu a duniya Bankin duniya...