News3 years ago
Baza’a haska fuskar alkalai da zasu karanta hukuncin shari’ar zaben shugaban kasa ba a yau.
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni daga kotun daukaka kara dake Abuja na cewa yan jarida bazasu haska fuskokin alkalan dake karanta hukunci ba kan zaben...