Connect with us

News

Baza’a haska fuskar alkalai da zasu karanta hukuncin shari’ar zaben shugaban kasa ba a yau.

Published

on

Alkalai
Spread the love

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

Rahotanni daga kotun daukaka kara dake Abuja na cewa yan jarida bazasu haska fuskokin alkalan dake karanta hukunci ba kan zaben shugaban kasa na 2023.

Advertisement

A yau ne dai za’a yanke hukunci a kan karar zaben da jam’iyyun PDP da LP da ƴan takararsu suka shigar, suna kalubalantar nasarar zaben shugaba Bola Ahmad Tinubu.

Buhari maɓarnaci ne, ya kashe kashi 90 na kudaden shigar Najeriya akan biyan kuɗin ruwa – Obasanjo

Alkalan da suke sauraron karar zaben sun hada da Justice Haruna Tsammani dake jagorantar Alkalan, sai kuma Justice Stephen Adah, da Justice Monsurat Bolaji-Yusuf, da Justice Moses Ugo da kuma Justice Abba Mohammed.

Advertisement

Tuni dai aka tsaurara matakan tsaro dukkanin hanyoyin da zasu sadaka da kotun sauraran zaben shugaban kasar.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *