DAGA IBRAHIM USMAN Shugaban hukumar tattara bayanan sirri ta Najeriya, Ahmed Rufai Abubakar ya sanar da ajiye muƙaminsa. Yayin da ya ke jawabi ga...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Tun bayan fashewar Notcoins, matasa a Najeriya suka mayar da hankalai wajen yin mainin, domin tara maki ko ‘points’ a cikin...
A wani labari da yake ishemu yanxu haka Kano Pillars masu gida ta dauki Mata kin da take ganin Shi ya dace da ita Hukumar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Liverpool ta Ingila ta dare saman teburin gasar Premier bayan da ta doke Sheffield da ci 3-1. Sai dai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Real Madrid ta shigar da korafi cewar alkalin wasan da ya busa karawa da Osasuna a La Liga ranar Asabar, bai rubuta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutane ƙalilan ne suka san shi a shekarar da ta wuce, amma yanzu ya shirya zama shugaban ƙasa. Tashen ban al’ajabi na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Amurka ta ce tana da masaniya a kan rahotannin tsare ɗanƙasarta a Abuja, babban birnin Najeriya. Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam Ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kare hakkin dan adam ta IHRC-International Human Rights Commission ta shiga jerin masu bukatar majalisa ta sauya matsaya kan dakatar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata babbar kotu a jihar Kano ta yanke wa Geng Quandong, ɗan ƙasar China da ya kashe budurwarsa Ummukulsum Buhari...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A Najeriya, jam’iyyun hamayyar kasar sun yi Allah-wadarai da matakin da majalisar dattawa ta dauka na dakatar da Sanata Abdul Ningi na...
Kocin Najeriya Jose Peseiro ya sanar da kammala aikinsa da tawagar Super Eagles. Kocin ɗan asalin Portugal ya bayyana hakan ne a shafinsa na X da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin jihar Kano ta umurci majalisar masarautar Bichi da ta dakatar da bikin nadin sarautar Salisu Ado Bayero a matsayin hakimin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kamfanin sadarwa na MTN a Najeriya ya nemi afuwar aboka huldarsa sakamakon matsalar ɗaukewar sabis da kamfanin ya fuskanta a faɗin ƙasar....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar masu gidajen burodi ta Najeriya (AMBCN) ta ce ta dakatar da duk wasu ayyukanta daga yau 27 ga...
DAGA MUBARAKA BALA IDRIS Tsadar rayuwa na ci gaba da tilastawa ‘yan Najeriya shiga yanayin da ba su taba tunani ba, inda yanzu suke cin abincin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A yau ne ƙungiyoyin kwadago a Najeriya ke zanga-zanga saboda tsadar rayuwar da al’umma ke fuskanta a ƙasar. Ƙungiyar kwadagon...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Lauyoyin dan wasan Brazil Dani Alves sun ce za su daukaka kara kan hukuncin da wata kotu ta yanke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kamfanin BUA, Abdul Samad Isyaku Rabiu, ya ce kamfanin ya amince da karin kashi 50 cikin 100 kan albashin...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Kakakin gidan gyaran hali na jihar Kano AC Misbahu Kofar Nassarawa ya shaidawa DAILY NIGERIAN cewa sananniyar ‘yar Tiktok Murja...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya ɗauki nauyin nuna wasan ƙarshe na Kofin Afirka na (Afcon) da Najeriya za ta fafata da...