Daga Usman Abdullahi jibirin Hukumar EFCC ta kama tsohon gwamnan Imo Rochas Okorocha, kuma ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC. EFCC ta tafi da Rochas...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Adam Namadi, dan gidan tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo, ya bukaci masu zaben dan takara a zaben cikin gida...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wani Jljigo a babbar jam’iyyar adawa ta PDP kuma na hannun daman tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester City ta lashe kofin gasar Premier League ta Ingila karo na shida bayan ta farke ƙwallo biyu Aston Villa ta zira...
Daga Yasir sani abdullahi Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar, ya bayyana cewa ba zai taimaki gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ba idan...
Daga idriss Hussaini Nguru Rundunar haɗin gwiwa ta Multinational Joint Task Force (MNJTF) mai yaƙi da Boko Haram a yankin Tafkin Chadi ta ce ta tarwatsa...
Daga yasir sani abdullahi Wata kotu a birnin Lagos a Najeriya ta yankewa wani dan kasar Denmark hukuncin kisa. Babbar kotun ta Legas ta kama mutumin...
Daga Kabiru basiru fulatan Gwamnatin Jihar Kaduna ta nuna damuwa game da ƙaruwar ayyukan ‘yan bindiga masu iƙirarin jihadi a jihar. Kwamashinan Tsaro da Harkokin Cikin...