DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD Mai horas da ‘yan wasan Afrika ta Kudu, Hugo Bruce, ya bayyana cewa za su yi ƙasaitaccen shirin da ba su taɓa yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasar Namibiya ya mutu da sanyin safiyar Lahadi 04.02.2024 a wani asibiti da ke Windhoek babban birnin kasar inda da aka...
DAGA IDRIS USSAINI NGURU An sako ɗalibai da malaman makarantar ‘Apostolic Faith Montessori’ da ke jihar Ekiti da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana dan takarar jam’iyyar NNPP , Alhassan Ishaq, a matsayin wanda ya...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Rundunar ‘yan sanda ta musanta rahotannin da ke cewa an kai hari a Hedkwatarta da ke Borno Rundunar ‘yan sandan...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Shugaban ƙungiyar gamayyar kungiyoyin matasan arewa Ashiru shariff Nastura yayin da yake tattaunawa da manema labarai ya jaddada goyon bayan su...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Super Eagles sun kai matakin kusa da na ƙarshe bayan lallasa Angola da ci 1-0 Super Eagles ta tsallake zuwa zagayen...
DAGA Abubakar danladi kurna Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano a jiya Litinin ya ƙaryata raɗe-raɗin dake yi na cewa ya ƙulla yarjejeniya da...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Kimanin Lauyoyi 200 ne masu zaman kansu daga jihohin Arewa 19 suka sadaukar da kansu Domin taimakawa Gwamna Kabir Yusuf...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun Daukaka ƙara dake zaman ta a birnin tarayya Abuja, ta tabbatar wa da ɗan majalisar tarayya mai wakiltar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar gudanarwar kamfanin siminti na BUA ya sanar da rage farashin kudin simintin zuwa Naira 3,500 daga ranar 2 ga...
Daga Yasir Sani Abdullahi Shugaban kasa Bola Tinubu ya Gayyaci shugabannin kungiyoyin kwadagon Nigeria wadanda suka haɗa na NLC da TUC, a kokarin...
Muhammad Muhammad Zahraddin Tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya miƙa sakonsa na murnar bikin cika samun ƴancin kai ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da kuma al’ummar...
Muhammad Muhammad Zahraddin Mawaƙin kasar nan , Azeez Fashola, wanda aka fi sani da Naira Marley ya sake jaddada iƙirarinsa na cewa ba shi da hannu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Shugaban Kungiyar Lauyoyin Nigeria Barrister Olisa Agbakoba (SAN) ya jaddada cewa Hukuncin da Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Jihar Kano ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Farashin man fetur a duniya ya yi tashin da bai taɓa yi ba a cikin watanni goma. Farashin gangar ɗanyen mai na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An haifi Mai shari’a Oluyemi Akintan Osadebay, shugaban kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Kano, a karshen shekarun 1950. Ta yi karatun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun sauraron kararrakin zabe ta sanya ranar Laraba 20 ga watan Satumba domin yanke hukuncin Shari’ar kujerar Gwamnan Kano. Jaridar Inda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Wakilai da Majalisar Dokoki a jihar Kano da ke zamanta a Kano ta kori...
DAGA Muhammad Muhammad Zahraddin Wata babbar kotu a Kano ta ba da umarnin wucin gadi da ke hana korar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar...