Connect with us

News

Tun ranar Alhamis mu ka saki Murja bisa umarnin kotu – inji kakakin gidan yari

Published

on

Murja Ibrahim kunya

Daga Muhammad Muhammad Zahraddin

 

 

Kakakin gidan gyaran hali na jihar Kano AC Misbahu Kofar Nassarawa ya shaidawa DAILY NIGERIAN cewa sananniyar ‘yar Tiktok Murja Kunya ba guduwa ta yi daga gidan yari ba.

Yusif Maitama: Matsalar Da Daliban library and information science tazo Karshe —Sabon Shugaban Dalibai 

A cewar sa, tun ranar Alhamis takarda ta zo daga kotu don neman a sake ta, kuma gidan yarin ya sake ta a ranar.

Advertisement

Ya ƙara da cewa kotu ce ta kawo ta ajiya a wajensu, kuma kotu ce ta ce su sake ta.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending