Connect with us

News

Yusif Maitama: Matsalar Da Daliban library and information science tazo Karshe —Sabon Shugaban Dalibai 

Published

on

DAGA B.IMAM 

 

A ranar Alhamis din data gabata ne aka rantsar da sabbibin Shugabancin daluban Jami’ar Yusif Maitama Sule dake Jihar Kano na bangaran sanin ilimin dakin karatu da kimiyyar sanin bayanai wato Library And Information Science.

Rahotanni na nuni da cewar rantsuwar ta gudana ne a cikin jam’ar a ofishin shugaban tsangayar fannin koyo da koyarwa na ruko dauda muhammad yakasai

An Ci Donald Trump Tarar Dala Miliyan 354.9 A New York

Zababban shugaban dalinan Abdullahi Haruna Abdullah ya godewa Allah bisa wannan matsayi daya samu kuma yana mai bayyanawa dalibai da izinin Allah zasu ga canji da jagoranci na gari a cikin Makaranatar.

A nasa bangaran Abubakar Rabi’u Abubakar Captain dake a matsayin tsohon dan takarar shugabancin kungiyar dalibai a jami’ar yace a shirye yake da ya bada shawarwari ga zababban shugaban daliban Jami’ar Mujahid Bamalli

Advertisement

Dr.Dauda Muhammad Yakasai da ya jagoranci rantsuwar yaja hankalin sabbin shugabannin dasu kasance masu tsoron Allah da rikon Amana tare da yin kira ga dalibai dasu baiwa sabbin jagororin dalibai hadin kai tare da girmamawa.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending