News5 years ago
Buhari ya tsame sama da ayyuka dubu shida da ƴan majalisa suka cusa a kasafin 2022
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi watsi da wasu karin ayyuka 6,576 da Majalisar Dokokin ƙasar ta ƙara a kasafin kudin 2022. Shugaban ya ce sanya ayyukan...