News1 year ago
Majalisar Dokokin Jihar Kano Ta Sha Alwashin Tallafawa Hukumar DMCSA Don Inganta Sashin Lafiya
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A wani hobbasa na mussaman don habaka harkar kiwon lafiya, Majalisar Dokoki Ta Jihar Kano ta sha alwashin yin duk mai yiwuwa...