Sports1 hour ago
Manchester United Ta Mallaki Filin Gina Sabon Filin Wasa Mai Daukar Mutane Dubu Dari
Kungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester United ta ɗauki wani gagarumin mataki wajen cika burinta na gina sabon katafaren filin wasa na zamani, bayan da ta mallaki...