News3 years ago
Buhari ya siya Jiragen sojojin ruwa 20 a shekara takwas cewar Shugaban sojin ruwa
Rundunar Sojojin ruwan Najeriya ta ce jiragen ruwa Guda Ashirin aka siyo wa sojin ruwan Najeriya, a shekara takwas karkashin mulkin Shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari....