News4 years ago
Gwamnatin Buhari ce Gwamnatin da ta fi kowacce cin hanci da rashawa a tarihin Najeriya_Bishop Oyedepo.
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Cocin Living Faith ta Najeriya, Bishop Oyedepo ya bayyana gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari a matsayin gwamnatin da ta fi kowacce...