News2 years ago
Hukumar NAFDAC Ta Gurfanar Da Masu Sayar Da Jabun Magunguna A Gaban Kotu A Kano
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar da ke Kula da Inganci Abinci da Magunguna ta Nijeriya, NAFDAC ta gurfanar da wasu mutum uku da kuma wani kamfani...