Limamin masallacin’Juma’a Mai suna masjid anuwaru dake unguwar tudun Yola malam abdulkadir shehu Mai anuwaru ya ce, al’umma su yawaita istigfari, domin samun sauƙin rayuwa....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Limamin masallacin’Juma’a Mai suna masjid anuwaru dake unguwar tudun Yola malam abdulkadir shehu Mai anuwaru ya ce, al’umma su ...