News2 years ago
Jami’ar FUDMA ta zargi wani ma’aikacinta da kwarmata wa ‘yan bindiga bayanan sirrin jami’ar
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban jami’ar tarayya ta Dutsinma (FUDMA) ta Jihar Katsina, Farfesa Armaya’u Bichi, ya yi zargin cewa wasu ma’aikatan jami’ar suna bai wa...