News4 years ago
KARFE BIYUN DARE ZULUM YA DIRA ASIBITIN GWAMNATI NA MONGUNO ZAI KARA KASO 30% NA ALBASHI GA LIKITOCI LGs 7
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya kai ziyara babban asibitin Monguno da karfe 2 na daren Asabar...