DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu manoma a yankin Arewa maso yammacin Najeriya, musamman a jahar Kano, sun bayyana damuwarsu kan yadda suke shiga noman rani...
DAGA JAMILA MUHAMMAD IBRAHIM Kimanin manoman tumatur dubu biyar a Kano sun rasa inda za su sa kansu saboda wannan ibtila’in na...