News10 months ago
Usman Alhaji Na Neman Komawa Siyasa Ta Hanyar Farfaganda — Cewar Kungiyar NDWT
Kungiyar Nigeria Democracy Working Team (NDWT) ta mayar da martani mai zafi kan kalaman da tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya yi a...