Connect with us

News

Da Dumi-Dumi: Gwamnan Kano Ya Tura Da Sunan Murtala Sule Garo A Domin Tantance Shi A Matsayin mataimakinsa

Published

on

FB IMG 1776814891190

Gwamnan Kano ya miƙa sunan Honourable Murtala Sule Garo domin tantance shi a zauren majalisar dokokin jihar Kano, a matsayin mataimakin gwamna.

Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan jihar Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a shafin sa na Facebook.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending