News3 years ago
Hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe asibitin Reach
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe asibitin Reach saboda rashin bin dokar...