News2 years ago
Yawan Sare Bishiyu Da Mutane Keyi Zai Iya Haifar Da Yawan Cututtuka Da Kuma Karancin Abinci —Masani A Bangaren Aikin Gona
DAGA ABDUL RAHAMAN MUHAMMAD Masani a bangaren aikin gona kuma malami a Jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko DanGote Dake Wudil Dakta Munir Abdulmumin Yawale yace...