Connect with us

News

Likitocin Najeriya Sama Da 4,600  Ne Suka Koma Kasashen Waje Da Aiki A Cikin Shekaru 3  ‎ ‎—Rahoto

Published

on

doctors (1)

Tsarin kiwon lafiya a Najeriya na kara fuskantar kuma baya, bayan wani rahoto ya nuna cewa dubban likitocin kasar na ci gaba da barinta zuwa kasashen waje, musamman Birtaniya domin gudanar da aiki.

‎Rahoton ya bayyana cewa akalla likitoci 4,691 ne suka bar Najeriya zuwa Birtaniya cikin shekaru uku da suka gabata, tun bayan hawan Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan mulki a ranar 29 ga watan Mayun 2023.

Advertisement

Kungiyar NDWG Ta Nuna Goyon Baya Kan Naɗin Murtala Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan Kano

‎Bayanan sun fito ne daga Hukumar Kula da Rajistar Likitoci ta Birtaniya (General Medical Council), wadda ke tattara bayanai kan dukkan likitocin da ke aiki a kasar, ciki har da asalinsu da fannonin kwarewarsu.

Advertisement

‎Masana a fannin lafiya na gargadin cewa labarin na kara raunana tsarin kiwon lafiyar Najeriya, wanda tuni yake fama da karancin ma’aikata da kayan aiki.

 

Advertisement

PUNCH

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending