Daga Kabiru basiru fulatan A wata tattaunawa da shugaban hukumar tace finafinai na jihar Kano, Isma’il Na’abba Afakallu ya...
Daga Kabiru basiru fulatan Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen hawa ta Jihar Kano, KAROTA ta sallami...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Shararren mawaƙin Kannywood ɗin nan, Ado Isa Gwanja ya maida martani ga wani...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban jam’iyyar NNPP na kasa, Farfesa Rufa’i Alkali, yace jam’iyyarsu tana matukar ganin girman Sanata Ibrahim Shekarau, amma ba zasu yarda a...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnati jihar kano ta yi alkawarin sake samar da jami’o’i guda 2 a Kano...
Daga: Muslim yunus Abdullahi A Jamhuriyar Nijar, an rufe makarantu 890 a cikin gundumonin kasar 14 na jihohi hudu da ke fama da matsalolin tsaro. Jihohin...
Daga Yasir sani abdullahi Wata majiya daga kungiyar yakin neman zaben Tinubu ta shaida wa Aminiya cewa,...
Daga Yasir sani abdullahi Amurka ta amince ta mayar da karin dala miliyan 23 ga Najeriya. Kudaden dai wani bangare na kudaden da ake zargi tsohon...
Daga: Daga Kabiru basiru fulatan Ƙungiyar Izala a Najeriya ta yi kira ga hukumomin ƙasar su gaggauta gudanar da binciken ƙeƙe-da-ƙeƙe tare da tabbatar da ganin...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci hukumomin soji da su bankaɗo tare da kawar...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Ɗan takarar shugabancin kasa, karkashin jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce bai...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar da ke kula da batutuwan da suka shafi aikin dan sanda a Najeriya (PSC) ta dakatar da aikin daukar sababbin kuratan...
Daga: Ibrahim Usman ijaiye Hukumar ƴan kwana-kwana ta Jihar Legas ta ce a ranar Litinin, wani mutum ya...
Daga: Hamza Yusuf Abdulmumin Dakta Mohammed Gana, Kwamishinan Lafiya da Ayyukan Jama’a na Yobe ya ce nan ba...
Daga: Muslim yunus Abdullahi Kwanturola Liman Sani Kila ya koma matsayinsa na sabon Kwanturolar Hukumar Shige da Fice...
Daga: Hamza Yusuf Abdulmumin Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya bayar da aikin yi kai tsaye ga...
Daga: Saifullahi Hassan Rimi Basaraken ya rasu ne bayan gajeriyar rashin lafiya a gidansa da ke karamar hukumar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kokarin...
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim Wata motar tirela da ta nufi jihar Ogun ta yi hatsarin mota wanda...
Daga Yasir sani abdullahi Rundunar ‘yan sanda a jihar Benue da ke Najeriya ta ce jami’anta sun kama wasu mutum 18 da ake zargi da satar...