Daga Yasir sani Abdullahi Mazauna garin Funtua da kewaye a Jihar Katsina dake arewa maso yammacin a Najeriya na kokawa game da yawaitar harin da ƴan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar ‘yan sandan Najeriya, reshen jihar Legas, ta sallami wani jami’inta, kofral Opeyemi Kadiri, saboda binciken lambar wayar wani matafiyi. An sallami...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas ya nesanta kan sa daga rahotannin da su ka ce ya maka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ƙoƙarin da jiga-jigan PDP ke kwana su na tashi da shi domin sasanta Gwamna Nyesom Wike da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Fadar shugaban kasa ta ce wadanda suka sace fasinjojin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna sun kasa sako...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya ce muddin ya zama shugaban kasa, kungiyar malaman jami’a ta ASUU...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar ‘yan sandan Afirka ta Kudu ta kama mutum 20 wadanda ake zargin su da ruruta wutar zanga-zangar da ta mamaye sassan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta binne sojoji biyar da ke rundunar kare shugaban kasa wadanda ‘yan bindiga suka kashe a kwanakin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Karim Benzema ya ci gaba da fafutukar da yake yi ta cin lambar gwarzon kwallon kafa na duniya ta Ballon d’Or...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar Sojan Sama ta Najeriya ta ce ta kashe wani ƙasurgumi kuma jagoran ‘yan fashin daji da ke ayyukansa a Jihar Kaduna...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da wasu daga cikin fasinjojin jirgin kasan da ‘yan bindiga suka sace daga Abuja zuwa Kaduna...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan jami’an hukumar shige da fice a karamar hukumar Birniwa da ke jihar Jigawa a arewacin...
Daga Yasir sani Abdullahi Wata mata ta kashe mijin abokiyar madigonta ta hanyar daɓa masa wuƙa a jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya. Jaridar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Babban Bankin Duniya World Bank, a jiya Laraba ya yi gargadin cewa Najeriya na fuskantar barazanar da za ta iya rusa ta....
Daga Yasir sani Abdullahar. Sufeto-Janar na ‘Yan Sandan Najeriya, IGP Usman Alkali Baba, ya bayyana cewa jami’an da ke karbar na-goro sun ba shi kunya. Alkali...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Hisba ta Jihar Kano, reshen Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa ta kai wani sumame babbar Makarantar Sakandare ta Grammar da ke garin...
Daga Yasir sani Abdullahi Hukumar EFCC ta shiyyar Sokoto a yau Talata 9 ga watan Agusta, 2022 ta gurfanar da wasu biyun Yahaya Abdulrahman da Mohammad...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani dattijo mai shekara 60, Malam Bala da dansa, Sunusi mai shekara 35, sun rasu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani sabon bincike ya nuna cewa kashi 58 na cutukan da ke damun al’umma suna kara tsanani ne saboda sauyin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen malamin Islaman nan mazaunin Kaduni’a, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce babu adalci a yadda ilimi ke gagarar...