Entertainment4 years ago
Allah zai sakawa yaran da kuka tura Almajiranci -Nafisa Abdullahi.
Daga Maryam Bashir Musa Jarumar masana’antar Kannywood Nafisa Abdullahi ta caccaki masu haihuwa barkatai bisa yadda suke kasa daukar nauyin yaran da suka haifa....