Rundunar Ƴansandan Jihar Bayelsa ta tabbatar da kama wani ɗan basarake mai suna Ibobuminate Oweifa, bisa zargin ƙona wani mutum da ake zargin ya yi yunƙurin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta cafke wani basarake, Mohammed Tukur mai shekaru 55, a kauyen Sabon Gari da ke yankin Zambuk na Ƙaramar Hukumar Yamaltu...