Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa (NCDC) ta bayyana cewa cutar zazzabin Lassa ta yi ajalin mutum 118 a fadin kasar nan cikin watanni uku kacal....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Cutar zazzaben Lassa ta kashe mutum 156 a jihohi 26 a cikin wata hudu da suka gabata a kasar...