Shugabar Kwamitin Yi Wa Daurarru Afuwa a Jihar Kano, Hajiya Azumi Namadi Bebeji, ta yi kira ga al’umma, musamman masu hali, da su taimaka wa mutanen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya na kashe Naira biliyan 22.44 a shekarar ɗaya wajen ciyar da fursunoni 75,507 a gidajen gyaran hali a fadin kasar,...