News3 years ago
Ghana za ta fara amfani da zinare wajen sayen man fetur a maimakon kuɗi
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mataimakin shugaban ƙasar Ghana Mahamudu Bawumia ya ce gwamnati na duba yiwuwar yadda ƙasar za ta rinƙa amfani da zinare wajen sayen...