News2 years ago
Hukumar JAMB Ta Sake Tsawaita Lokacin Rajistar Neman Gurbin Karatu Na DE
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta sake tsawaita lokacin rajistar neman gurbin karatu na (D.E) shekarar 2024....