News Hukumar JAMB Ta Sake Tsawaita Lokacin Rajistar Neman Gurbin Karatu Na DE Published 11 months ago on April 3, 2024 By KABIRU BASIRU FULATAN Spread the love DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta sake tsawaita lokacin rajistar neman gurbin karatu na (D.E) shekarar 2024. A cikin sakon da ta wallafa a shafinta na X, Hukumar ta sanar da cewa masu neman shiga jarabawar an kara tsawaita rajistar da zuwa makonni biyu.Advertisement Gwamatin Tarayya Ta Ninka Farashin Wutar Lantarki Sau 3 A Najeriya Da wannan cigaban da aka samu yanzu ranar rufewa rijistar ita ce 25 ga Afrilu, 2024. Hukumar JAMB ta fara tsawaita wa’adin zuwa ranar 11 ga watan Afrilu daga ranar 28 ga watan Maris, domin baiwa dukkanin masu neman yin rajistar, sakamakon wasu kalubalen da aka fuskanta a matakin tantance wadanda za su rubuta jarabawar. Advertisement Related Topics:Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB Up Next Gwamnatin Jihar Kano Ta Haramta Dukkan Fina-finan Dake Nuna Fadan Daba Da Harkar Daudu A Fadin Jahar Don't Miss Gwamatin Tarayya Ta Ninka Farashin Wutar Lantarki Sau 3 A Najeriya Advertisement You may like Click to comment Leave a Reply Cancel replyYour email address will not be published. Required fields are marked *Comment * Name * Email * Website Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment.
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta sake tsawaita lokacin rajistar neman gurbin karatu na (D.E) shekarar 2024. A cikin sakon da ta wallafa a shafinta na X, Hukumar ta sanar da cewa masu neman shiga jarabawar an kara tsawaita rajistar da zuwa makonni biyu.Advertisement Gwamatin Tarayya Ta Ninka Farashin Wutar Lantarki Sau 3 A Najeriya Da wannan cigaban da aka samu yanzu ranar rufewa rijistar ita ce 25 ga Afrilu, 2024. Hukumar JAMB ta fara tsawaita wa’adin zuwa ranar 11 ga watan Afrilu daga ranar 28 ga watan Maris, domin baiwa dukkanin masu neman yin rajistar, sakamakon wasu kalubalen da aka fuskanta a matakin tantance wadanda za su rubuta jarabawar.