News4 years ago
Hukumar ‘yan sandan Najeriya ta sallami jami’inta saboda binciken wayar matafiyi
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar ‘yan sandan Najeriya, reshen jihar Legas, ta sallami wani jami’inta, kofral Opeyemi Kadiri, saboda binciken lambar wayar wani matafiyi. An sallami...