Aƙalla ‘yan sanda biyu da kuma jami’in rundunar Agro Rangers ta Hukumar Tsaro ta NSCDC sun jikkata a wani sabon rikici da ya ɓarke tsakanin manoma...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Fasinjoji da dama sun jikkata, bayan da wata tankar mai ta yi bindiga da yammacin Litinin a kan titin Shehu Shagari...